Skip to main content

Posts

Showing posts from March, 2019

Apple Blocks Taiwanese Flag on Macs Sold in China

The update to macOS 10.14.4 prevents Apple’s Macs sold in China from displaying the Taiwanese flag emoji, and bypassing this restriction is harder than you think. The censorship is a result of a special policy implemented by China’s government, which requires companies in the country to treat Taiwan as a province and not as an independent state. As a result, companies like Apple selling products in China have configured their devices to prevent showing the Taiwanese flag in an attempt to comply with the requirements and avoid a potential sales ban. iPhones and iPads have been blocked from displaying this emoji since 2017, according to Jeremy Burge of Emojipedia . Software workarounds More interesting is that the release of macOS 10.14.4 has apparently made it harder to bypass the restriction and enable the Taiwanese flag in China. While previously it was possible to remove t... ( read more )

Microsoft Launches Processor Upgrade for Surface Book 2

Microsoft has recently launched an upgraded Surface Book 2 model that features Intel’s latest 8th Gen quad-core i5 processor. However, the new CPU is only available on a single configuration of the Surface Book 2, but Microsoft is also cutting the price of the version that it replaces in the United States. First and foremost, the new Intel Core i5 8th Gen Surface Book 2 can only be ordered with a 13.5-inch display and 8 GB RAM. There’s only one storage option at this point, namely 256 GB. This configuration can be read more )

Zaben Kano: 'Buhari bai ji dadin abin da ya faru ba'

A Najeriya wata kungiyar 'yan jam'iyyar APC mai suna All Progressive Youth Forum ta rubuta takardar koke ga uwar jam'iyyar ta kasa domin yin bincike kan abubuwan da suka faru a lokacin kammala zaben gwamnan jihar. Kungiyar ta ce ta dauki wannan mataki ne ganin yadda goyon bayan da shugaban kasar ke samu a jihar yake samun koma-baya da kuma suka, saboda irin zarge-zarge na aikata ba daidai ba da suka faru a zaben, wanda a bayansa ne aka bayyana gwamna Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda ya yi nasara. Tuni dai jam'iyyar PDP wadda ta zo ta biyu a yawan kuri'u na zaben gwamnan ta yi watsi da sakamakon, kuma ta yi barazanar zuwa kotu, bisa abin da ta kira tayar da hankali, da kuma hana mutane kada kuri'a a lokacin zaben. Daya daga cikin shugabannin kungiyar da ta rubuta wannan koke, Alwan Hassan ya yi wa BBC karin bayani, da cewa: ''Mu abin da muke son uwar jam'iyya ta yi shi ne, a yi bincike a kan zaben cike-gibi da aka yi, a gano cewar; wanen

Windows 10 Version 1903 Launches File Explorer Windows in Separate Processes

Windows 10 version 1903, also known as 19H1 and April 2019 Update, is projected to go live for production devices later this month with a series of new features and major improvements. One of the under-the-hood tweaks that Microsoft hasn’t detailed, however, concerns File Explorer, the default file manager that comes pre-installed in Windows 10. Beginning with Windows 10 version 1903, new windows in File Explorer are launched in a separate process, so if you work with multiple folders in their own windows, you will end up with multiple processes belonging to the same file manager running at the same time. This implementation has one major benefit: if one of the windows crashes or stops responding, force-closing it doesn’t affect the other windows of the file manager. This is similar to how browser tabs work in Google Chrome, wh... ( read more )

Gentoo-Based Sabayon Linux Is Still Alive, New Release Adds Full Disk Encryption

After a few months of silence, the Gentoo-based Sabayon Linux operating system has finally received a new release with up-to-date images that bring not only updated components from the Gentoo Linux repositories, but also new features and much-needed improvements. Backed by a brand-new build infrastructure and powered by Linux kernel 4.20 , Sabayon Linux 19.03 release is here with full disk encryption support via the Calamares graphical installer, which replaces Anaconda as default installer, support for 32-bit UEFI systems, Dracut as a replacement for genkernel-nex as initramfs generation utility, and Python 3 by default. "We’ve invested time in making our internal tooling better, dramatically important for future enhancements to our rolling release model," said the devs in the ... ( read more )

Linux Lite 4.4 Officially Released, It’s Based on Ubuntu 18.04.2 LTS

Linux Lite project manager Jerry Bezencon  announced today the final release of the Linux Lite 4.4 operating system, which brings various enhancements and updated components.  Based on the Ubuntu 18.04.2 LTS (Bionic Beaver) operating system, Linux Lite 4.4 is here to add a number of minor changes to the GNU/Linux distribution beloved by so many users worldwide. The most important change is the fact that there aren’t beta releases anymore, which were replaced with RC (Release Candidate) images.  “The RC information and Build number will only appear on the default wallpaper for that release, Login screen and the Live Boot screen. The positioning of the text is such that it allows room for desktop widgets like Conky and Lite Widget to appear uncluttered on the right,” said Jerry Bezencon.  What’s new in Linux Lite 4.4  New features of the Linux Lite ... ( read more )

Ubuntu MATE 18.04 for Raspberry Pi Enters Beta Testing, Here's What's New

Ubuntu MATE leader Martin Wimpress  announced the release of the beta version of the Ubuntu MATE 18.04 operating system for the tiny Raspberry Pi single-board computers. Martin Wimpress and his team have been working on refreshing the Raspberry Pi edition of the Ubuntu MATE operating system for a few weeks now, finally rebasing it on a newer LTS (Long Term Support) release, namely Ubuntu MATE 18.04 LTS (Bionic Beaver). After a few internal alpha images, the team is now ready to share the upcoming release with the Linux community, inviting them to try out the beta release of Ubuntu MATE 18.04 for Raspberry Pi, which brings lots of new features and improvements since the 16.04.2 release. "With this Beta pre-release, you can see what we are trying out in preparation for our next (stable) version," said Martin Wimpress. "We have done what we can to optimize the builds for the Raspberry Pi... ( read more )

Hoton Amina Amal da ya jawo cece-kuce A Shafin Instagram

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata daya dauki hankula, hoton ya jawo cece-kuce sosai a shafinta inda wasu da dama ke ganin be dace ba.

Daga Kanki Kyau Ya Kare Cewar Adam Zango Da Sabuwar Matarsa

Jarumi Adam Zango Ya ce Shifa Ba yana Yabon Sabuwar Matarsa Ba ne Domin Bakantawa Wasu, A'A Yana yin Haka ne Domin Kawai Ita Wannan Sabuwar Matar Tasa Ta Kasance Tana Faranta Masa Rai ne. Tun Kafin Ta Shigo Gidansa jarumin Ya Bayyana Hakan A Shafinsa Na Facebook... A cikin Wakar Adam A Zango An jiyo shi Yana Sakin Wasu Baituka Yana Mai Cewa Da Matar Tasa Lallai Daga Kanki An kare Kyau.... An Daurawa Adam Zango Aure ne Da Wata Budurwa Yar Asalin Jihar Kebbi A Makon Da ya Gabata, Ko da Yake Wannan Auren Na Adam Zango Ba Shine Na Farko Ba, Na Shida 6 Ne.

Ko ka goyi bayan Sanata Lawan ko ka fice daga APC –Tinubu ya gargadi Ndume

Jagoran APC Bola Ahmed Tinubu ya ce duk wani zababben sanata ko dan majalisar tarayya na APC, tilas ya bi abin da duk jam’iyyar ta gindaya, ko kuma su yi ta zabga masa bulala har sai ya fice daga jam’iyyar. Tinubu ya ce abin da jam’iyyar APC ta gindaya shi za a bi wajen warware matsalar shugabancin majalisar kasar nan. Ya furta haka bayan gudanar da addu’o’i da malamai da fastoci suka yi masa jiya Juma’a, a Lagos, domin taya shi murnar cika shekaru 67 a duniya. “Ya ce yi wa jam’iyya da’a shi ne babban ginshikin jam’iyya. Mun yi sakaci a 2015, muka bada kofa har wani katon kumurci ya shiga cikin jam’iyyar mu, ya hana Najeriya ci gaban da ta yi alwashin samar wa ‘yan kasar nan. “Kun dai ga yadda muka karke, don haka a wannan karo ba za mu bari irin haka ta sake faruwa ba. Za mu yi da’a ga jam’iyyar mu, kuma za mu sa bulala mu yi ta zabga wa duk wanda ya nemi yi mana kangara. “Ko dai ka zauna tare da mu, ko ka bi mu sau da kafa, ko kuma ka fice ka bar mu. Ka na da wannan ‘yanci,

Razer Atheris Review - A Gaming Mouse Fit for Laptops

Having the right laptop mouse is just as important as a good keyboard, and the Razer Atheris certainly fits the bill. All laptops and notebooks come with some form of a touchpad that can emulate the mouse input, and some people have adapted to use only that. It’s not the best input, and it’s a lot slower than a mouse, but it’s already implemented, and you don’t have to carry anything with you. Making a case for a laptop mouse is not challenging, and I’m sure that most people would choose one if provided with the right options. And since there are a lot of people with laptops out there, it stands to reason that there are lots of manufacturers who are looking to fill that market. Unlike regular mice, where the shape and size are dictated by the needs of the users, the counterpart for laptops and notebooks are usually restricted by size. Not to mention the fact that they are often a lot less conspicuous. For some strange reason, people choose the blandest possible de... ( read more

AUDIO : Abdul D One Ft nazific Asnanic - Gaje

Albishirinku ma'abota saurarin wakokin a yau nazo muku da sabuwa waka wanda matashin waka tare da tsohon kai mai tashe wato Abdul d one tare da Nazifi da wakar su mai suna "Gaje". Ina fatan zakuyi marhaban da wannan waka kuma da wannan shafi hausaloaded.com   Download Audio Now

AUDIO : Nazifi Asnanic - Hello (Maryam) ft Fati Salsa

Wannan wata waka ce wanda munka kawo muku mai suna "Hello" tare da fati salsa. Wannan waka dai tana dauke da wani sabon salo a ciki ita kamar hip hop ita nanaye ba, yanzu dai ga link nan sai kuyi Downloading.   Download Audio Now

AUDIO : Abdul D One - Dr.Bahijja

Ita dai wannan waka da fasihin mawakin yayi ya rerata ne a cikin fim din Dr bahijja wanda a  cikin shirin ya dawo da tsohuwar jaruma da ta dawo bakin aiki wato zainab indomie a cikin fim din. To shine munka kawo muku daya daga cikin wakokin da anka rera a fim din.   Download Audio Now

Microsoft Surface Phone Dreams Return Thanks to New Microsoft Patent

Microsoft’s Surface Phone continues to be a dream that’s yet to come true, and while many call it Andromeda, there are lots of Windows Phone fanboys out there that hope this device would end up boasting phone capabilities as well. Regardless of the approach that the software giant would eventually embrace, the device is back in the news thanks to a recently-discovered patent that describes the hinge to be used on it. Technically, Andromeda/Surface Phone is supposed to come with a dual-screen design which would allow it to easily transform from one form factor to another. In other words, while it can be a laptop and a tablet, depending on the orientation and angle of the displays, it can easily become a phone as well, obviously if Microsoft decides to support this form factor. Multi-form factor However, a multi-fo... ( read more )

Apple Kills Off AirPower Charging Mat

Apple has officially discontinued the AirPower charging mat, an ambitious product that was supposed to allow the charging of several Apple devices at the same time. In a statement for TechCrunch , Dan Riccio, Apple’s senior vice president of Hardware Engineering, explains that the reason for giving up on the wireless charger is a failure to “achieve our high standards.” No other specifics were provided, so at this point, it’s not known if Apple is still thinking of launching a similar product or not. “After much effort, we’ve concluded AirPower will not achieve our high standards and we have cancelled the project. We apologize to those customers who were looking forward to this launch. We continue to believe that the future is wireless and are committed to push the wireless experience forward,” he said. Originally project... ( read more )

Microsoft Fixes Major Windows 10 Version 1903 Bug Ahead of Public Launch

Microsoft has finally fixed a major issue in Windows 10 version 1903 as the company approaches the moment when it would begin the rollout for production devices across the world. The company has recently updated the release notes of Windows 10 build 18362, which is available for both the Fast and the Slow rings and is believed to an RTM candidate, to state that a glitch experienced with anti-cheat software has been fixed. Previously, the company warned that running certain games with anti-cheat software could have pushed computers to a fatal crash. “Many games that use anti-cheat software have released fixes for the issue causing PCs to bugcheck (GSOD). The upgrade block that prevents Windows Insiders from updating to the latest build will be removed soon,” the release notes now reveal. Two major bugs left Without a doubt, this is good news for Windows 10 users, especially as this was one of the biggest bugs in the new feature update coming next... ( read more )

AUDIO :Rarara - Uban Abba Hawa Biyu (Su Tsula An Fara Tsugum Tsugum)

Bayan mawakin siyasar nan wato dauda dauda kahutu rarara ya daki wakarsa mai sun "Ganduje ya haye mun tafi rantsuwa" da yaci zabe. Sai gashi kuma jiya ya kara fitar da wata waka akan hawansa mai suna "Uban Abba hawa biyu" wanda shi ne a yau munka kaso muku wannan waka. Sai dai mawakin a ciki shikam baab maganar cin zarafin shikam Allah ya sawake.           Download Audio Now

Spotify Launches Premium Duo for Couples

Spotify has launched a new subscription plan called Premium Duo. As the name suggests, Premium Duo is designed for two people who live at the same address. That obviously applies to couples, but friends who live together could also make use of Premium Duo. Spotify’s Premium Plans Spotify has a range of plans to suit all budgets and needs. There’s Spotify Free for those who listen at home and don’t mind the occasional ad. And then there’s a range of Premium offerings, including Premium for Family and Premium for Students . Premium for Family allows up to six people to use Spotify Premium for a fraction of the price of individual subscriptions. However, Spotify insists that everyone needs to live at the same address. And Premium Duo offers the same deal for two people. What Is Spotify Premium Duo? Premium Duo gives all of the benefits of Spotify Premium, but at a discounted rate. So, two people can play any track at home or mobile, listen offline, and remove the ads for €12.49/mon

BlackWidow Lite Review - An Almost Perfect Keyboard for Gaming and Office

The BlackWidow Lite mechanical keyboard is the odd duck in the mix, at least at first glance. Once you've started using it, Razer's plan to fill out this particular niche becomes clear. The notion of gaming keyboards is now firmly established, and if you ever go into a store that sells computers and peripherals, you’ll notice that all the gaming stuff has its dedicated space. These peripherals usually include mice, keyboards, mats, controllers, and so.  In fact, it’s now a lot easier to pick up a gaming keyboard, with many more options being available to the public. Razer is no longer one of the few companies making these kinds of peripherals, and the company must fill in the gaps and niches.  It’s obvious that the BlackWidow Lite keyboard fills a very specific niche, and we’re probably going to see a lot more keyboards that aim to appeal to people who don’t want a full mechanical keyboard or who want something akin to a gaming keyboard. Design ... ( read more )

How to Host a WordPress Site on Raspberry Pi

If you want the most hassle-free WordPress experience, a managed WordPress host like WP Engine handles all the setup and support so you can focus on your content. It’s what we use to run our own sister sites. But if you don’t have any funds, or just want to flex your DIY skills, then you can use a Raspberry Pi for your WordPress site. Here’s how to set up Apache, MySQL, and PHP on your Raspberry Pi and host websites, both locally and on the web. Why Use WordPress? If you’re looking for a way to host a website with the minimum of fuss, WordPress isn’t the obvious solution. We’ve already looked at how to configure the Raspberry Pi to host a static or dynamic website (that is, one that relies on standard, prewritten pages, or a site that uses a database to populate pages). But if you really need to use WordPress, or you’re developing a theme or plugins for a WordPress site, then having a Raspberry Pi with the blogging platform installed and ready to use is a great option. Which R

Ahmed Musa Ya Gwangwaje Wata Mace Da Danta Da Kyautar N250,000

Ahmed Musa, a Dan zaman da ya yi sansanin atisaye a garin Asaba ta jihar Delta, tsakanin 22 zuwa 26 ga watan Maris, don wakiltar Nijeriya a wasannin share fagen cin kofin Afirka, ya faranta zuciyar wata baiwar Alllah da ta zo neman aikin share- share na tsawon kwanakin da ‘yan wasan za su yi a sansanin. Matar dai ta zo ne da danta domin neman aikin N3,000, amma sai Ahmed Musa ya ja ta gefe ita da danta ya yi wata tattaunawa da ita na ‘yan mintuna. A tattaunawar ne Ahmed Musa ya karbi lambar asusun bankin matar, inda nan take aka ji matar ta kwala ihu tana shi wa Ahmed Musa albarka. Ashe ko da karbar akawunt numbarta, bai yi wata-wata ba sai ya yi mata taransifar N250,000. An ci gaba da yabawa dan wasan bisa wannan taimako da ya yi. Da fatan Allah ya saka masa da alkhairi, amin.

INEC Ta Tsayar Da Ranar Bawa Ganduje Da `Yan Majalisun Jiha Takardun Shaidan Cin Zabe

Shugaban wayar da kan masu zabe na INEC reshen jihar Kano, Mallam Muhammad Garba Lawal ya ce za a bawa zababen gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, mataimakinsa Nasiru Yusuf Gawuna da ‘yan majalisun dokokin 40 takardan shaidan lashe zabe a ranar Laraba na mako mai zuwa. Shugaban sashin wayar da kan masu zabe da watsa labarai na INEC, Garba Lawal ne ya bayyana hakan yayin zantawar da ya yi da manema labarai a ranar Juma’a 29 ga watan Maris. Garba ya ce ana sa ran kwamishinan INEC na kasa mai kula da jihohin Kano, Jigawa da Katsina, Injiya Abubakar Nahuche ne zai gabatar da takardun shaidan lashe zaben ga zababun shugabannin. Ganduje da sauran zabaun ‘yan majalisun dokokin jihar Kano 40 za su karbi takardun shaidan lashe zabe a ranar Laraba Jam’iyyar APC ta lashe kujeru majalisar dokokin jihar 27 cikin 40 yayin da jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe kujeru 13. Gwamnan jihar mai ci yanzu kuma zababen gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ci galaba a kan a

Rarara ya musunta jita-jitar kona masa shagon wakarsa

Fasihin mawakin siyasa da ke Kano, Dauda Kahutu Rarara ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa an kona shagonsa na daukar wakoki da ke Zoo Road a Kano. Mawakin ya kuma musanta jita-jitar da ke yawo cewa an kai masa hari don a kashe shi. Mawakin ya musanta jita-jitar ne a lokacin da ya tattauna ta wayar tarho da wakilin Aminiya a ranar Alhamis da ta gabata. Ya ce, “Ban san komai a kan batun jita-jitar ba.” An yada jita-jitar cewa a ranar Talatar makon jiya wadansu ’yan bindiga sun kai wa mawakin hari a shagonsa na daukar waka da ke titin Zoo Road a Kano, inda aka ce Rarara ya tsira amma kuma mahararan sun kona masa shagonsa. Ya ce, “Wannan zance karya ne, ban san komai a kai ba, Bashir yau ka zo Najeriya ko Kano? Mutane za su yada jita-jitar a kaina saboda wata maunfarsu. Sun taba cewa na yi hadari har an yanke kafafuna da hannuna, sun ce an kona gidana saboda na yi wakar azanci ga Kwankwaso da kuma Shekarau, ina so mutane su sani jita-jita ce babu gaskiya a ciki.” Mawakin ya

Abin da ya sa ban yi wa kowane dan takara kamfe ba – Nafisa Abdullahi

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi wadda aka fi sani da ‘Nafisa Sai Wata Rana’ a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, ta ce ta ki yi wa kowane dan takara kamfe ne saboda ba ta so ta tilasta wa masoyanta su zabi ra’ayinta. Nafisa ta bayyana haka ne a wata hira da shafin sadarwa na Kannywoodscene a makon jiya. A lokacin da aka tambayi jaruma Nafisa wadda ta fara fitowa a fim tana ’yar shekara 19 a cikin wani fim mai suna ‘Sai Wata Rana’ a shekarar 2010 kan dalilin da ya sa ba ta shiga tafiyar ’yan fim da suke yi wa ’yan siyasa kamfe ba, sai ta ce, “Ba na so in tilasta wa masoyana su zabi dan takarar da nake yi wa kamfe, na fi so su zabi ’yan takarar da su suke so.” Da aka tambaye ta ko me ya sa ba ta nuna goyon baya ga Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ko wanda ya yi wa Jam’iyyar PDP takara, wato Abba Kabir Yusuf ba, sai ta ce, “Wannan ba hurumina ba ne, kowa yana da ’yancinsa.” Jaruma Nafisa wadda ta zama Gwarzuwar Jaruma a lokacin Gasar Kannywood Awards a

Dalilin da nake so Hadiza Gabon ta zama makwabciyata – Hajara Isah

Hajara Isah Jalingo, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ce, inda ta yi manyan fina-finan Ingilishi na Kannywood kamar su ‘This is the Way’ da ‘Light and Darkness’ da kuma ‘There’s A Way’. A wata tattaunawar kafa sadarwa da wakilin Aminiya da kuma shafin Twitter na Kannywoodscene suka yi da ita, ta bayyana yadda tafiyarta ta kasance tun lokacin da ta shigo harkar fim da shawarar da iyayenta suke ba ta a kullum. Jarumar wadda ta lashe Gwarzuwar Jaruma Mai Tasowa a Gasar City People Entertainment Awards a shekarar 2017 ta bayyana dalilin da ya sa take so jaruma Hadiza Gabon ta zama makwabciyarta. Ga yadda hirar ta kasance: Yaya za ki kwatanta tafiyarki a masana’antar Kannywood? Tafiya ce mai cike da hawa da gangara, na samu gogewa da kuma sanin makamar aiki a Kannywood, a zahirin gaskiya rayuwar Kannywood wata sabuwar rayuwa ce mai zaman kanta. Wace shawara iyayenki suka ba ki lokacin da za ki fara harkar fim? ADVERTISEMENT Mamata takan yawaita fada min cewa, kin san tarbiyyar d

VIDEO : Adam A Zango - Return of Gwaska

Wannan video wakar return of gwaska ne wanda jarumi kuma mashiryin fim din yayi wato adam a zango ya fitar a shafinsa na youtube shine munka dauko muku link dinsa daga channel dinsa munka kawo muku.

Hanyoyin Samun Kauna, Farin Jini ko Kwarjini A Musulunci

Kadan daga cikin abubuwan dake sanya Kauna, Farinjini da Kwarjini, bugu da kari kuma ayyukan lada ne da suka dace da sunnan Annabi (SAW): 1) Yin fara’a, sakin fuska da murmushi ga mutane tare da Sallama a garesu 2) Kiran mutane da mafi soyuwan sunayen su, tare da girmamawa cikin salon murya mai dadi. 3) Girmama na gaba da kimanta na kasa tare da nisantar wulakaci ko tozarci agare su acikin mu’amala ko Magana. 4) Tsafta da cikakken tsare a cikin sutura, abinci, da duk wata mu’amala da mutum ya keyi a rayuwarsa. 5) Yin Ado da kwalliya tare da kamshi da shiga ta kamala. 6) Nuna farinciki yayin farincikin mutane, da damuwa acikin damuwarsu tare da bada gudun muwa a cikin rayuwarsu. 7) Gaskiya da rikon amana, tare da taimokon gaskiya ta masu gaskiyar. 8) Kyauta da kawaici, tare da kauda kai da rashin kwadayi. 9) Taimako ga mabukata da rashin hasada ga wadanda Allah ya yi wa daukaka. 10)Adalci da girmama mutane. 11)Hakuri da dogaro ga Allah tare da rashin hadama. 12)Rashim gir

Ga Ma’aurata: Jima’i Shine Tushen Jin Dadin Kowane Dakin Aure

Ko shakka babu tushen jin dadi a rayuwar miji da mata shine saduwar su da juna ta hanyar JIMA,I. Soyayya da rahama sune babban jigon da ya ke rike aure to amma ba zasu zamo masu dorewa ba har sai miji ya kasance mai biyan bukatar matarsa ta bangaren SADUWA. Lallai mata suna son lafiyayyen namiji wanda zai kashe kishirwar da ke damunsu, to irin wannan namiji da yake da kwazo shi ne abin Alfahari a wurin mata, kuma shine mafi soyuwa a wurinsu. To sai dai wasu mazan suna ganin wai yawan SADUWA. shine abin burgewa amma ko kadan abin ba haka yake ba, domin sau da yawa wani mijin zai kusanci matarsa sau da yawa a dare daya amma kuma bai gamsar da ita. Yayin da kuma wani mai gidan zai iya gamsar da iyalinsa a saduwa daya. TO ME YAKE KAWO HAKA? Abin da ake fata lallai ne kafin fara SADUWA. To a fara da kalmomin soyayya masu nuna kauna da rahama a tsakanin juna, kuma kada shi miji ya cika cikin sa da abinci kafin lokacin. Kuma lallai ne dukkan miji da matar su zamo a cikin kamshin tura

The Best WordPress Hosting Providers

WordPress is the world’s most popular web-based content management system (CMS). It powers more than 30 percent of the internet’s top 10 million sites. The WordPress software (which you shouldn’t confuse with WordPress.com hosting) is open source, incredibly easy to set up, and entirely free to use. All you need is a domain name and a web hosting plan. Here are the best WordPress hosting providers. 1. WP Engine If you have no web administration experience, you should look into managed WordPress Hosting rather than setting up WordPress yourself on shared web hosting. Typically, managed WordPress hosting is more expensive than shared hosting, but it’s worth it for the extra level of support you receive. If you’re not technically inclined and would rather focus on producing content rather than managing the backend needs of a website, a managed WordPress hosting plan is right for you. With managed WordPress hosting, the provider manages all the behind-the-scenes stuff, including s