Skip to main content

Posts

Showing posts from May, 2020

Bidiyo : An Mayarwa Da Jarumai Rashida Mai sa'a Da Fati Slow Martani Akan Rawa a Gaban Mai Gida

Wannnan wata matar aure ce ta Mayarwa da wannan jaruman kannywood wanda gaskiya ta kare da su sosai. Wanda irin wannan cin fuska har ina Allah ya sawake. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Bidiyo : Abu Yayi Zafi ! Sako zuwa Ga Masu Cewa shin Ya Halatta Suyi Rawa Da Mazajensu ~ Sheikh Yusuf Asadus sunnah

Wannan wani sako ne wanda Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi ga masu cewa ya halatta mace tayi rawa a gaban mijinta. Wannan shine nuna akwai zaman lafiya a a gidansu. Ga bidiyon nan. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Kalli Zafaffan Hotunan Hassana Muhammad Na Muku Fatan Alkhairi

Wannan wasu sababbin hotuna jaruma hassana Muhammad ne wanda sunka haskaka sosai a kafa sada zumunta. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Maxoak Bluetti AC100 Keeps You Powered Up, No Matter What

Our verdict of the Maxoak Bluetti AC100 : It doesn't have the power of its larger siblings, but the Maxoak Bluetti AC100 has more than enough to keep your most vital electronics running when you need them. 9 10 The world is an unpredictable place, so you never know when you might need a solid source of portable power. You may have a power outage in your area or you could have a downed wire from a storm. Maybe you’re just going on a camping trip but can’t do without a specific modern convenience. We’ve previously looked at portable power supplies from Maxoak’s Bluetti line and were impressed with what they had to offer. That said, not everyone needs a big ultra-powerful pseudo-generator. When you just need to power a few household electronics, the Maxoak Bluetti AC100 will get the job done, and it’s just light enough to make it luggable. Join us as we take a closer look at the Maxoak Bluetti AC100, and scroll down for an exclusive coupon code! Specifications Inputs : AC a...

Bidiyo: kalli Bidiyo Gasar Rawar UwarGida Challenge Ya Karamin Farin Jini ~ Hamisu Breaker

Wannan itace hirar da bbchausa tayi akan asalin wakar da kuma irin yadda yaji dadin wannan abun da aisha falke nayi. Wanda ta sanya 200k duk wadda tayi mai kyau shine ankayi hira da shi. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Sautin Murya : Anzo Wajen! Damu Barsu Suyi Rawa Da Karuwai Gara Suyi Damu

To fa wata tazo tana tofa albarkacin bakinta wajen yarda martani ga wasu yan fina finai akan cewa suna rawa suna fustin. Wadda tayi bayyani da ya kamata su fahimci abinda yasa sunkayi wannan bidiyo. Ga sautin Murya nan mai kamar bidiyo. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Dan Allah ka Karanta! Labari Mai Ban Tsausayi, Al'ajabi Da Firgita Dauke Da Darasi Ga Dukkan Ɗan Adam Mace Da Namiji

Daga Haji Shehu Wannan daki da kuke kallo dakin wani attajirin mutum ne wanda ya rayu cikin walwala tare da iyalan sa, ya kasance mutum mai kulawa da dukkanin dawainiyar gidansa tare da biyawa iyalansa dukkanin bukata komi tsadar ta. Haka rayuwarsa da ta yaransa suka kasance cikin daula da rayuwa mai matukar inganci har zuwa lokacin da tsufa ya riske shi ya kuma yi ritaya daga aiki, inda ya dawo gida domin cigaba da rayuwa bayan ritaya. Duk da cewar bayan yin ritaya daga aiki rayuwa tana daukar sabon salo, hakan baisa ya rage wani abu daga cikin walwalar gidansa ba. Duk abunda yaransa keso komi tsadan abun yana cire kudi domin yi musu saboda soyayyar da yake musu. Kwanci tashi yaransa suka girma har ta kai ga sunyi aure a lokacin da tsufa ya kamashi sosai,  sannan ya kamu da ciwon hawan jini wanda ya janyo masa shanyewar barin jiki, da kuma ciwon tsufa. Bayan yaran sunyi aure, sai suka kebe shi a gefe guda cikin gidan inda suka nemo mutumin da zaike kulawa dashi suna ...

Wata Yarinya Tayi Wuff Shugaban Hukumar kwastan Na Kasa kanal Hamid ( Kalli Zafaffan Hotunansa Da Amarya)

Rahotanni Sun Nuna Cewa Shugaban Hukumar Kwastan Na Kasa, Kanal Hamid Ali Ya Angonce Daga Shafin Aishat Alubankudi Madogara: Rariya Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

VIDEO : Hamisu Breaker - Jarumar Mata Official Video Full HD

A yau dai shahararren mawakin nan Hamisu Breaker ya cika alkawali ya fitar muku da wakar da kunka dade kuna jira. Wace waka ce ita ce "Jarumar mata" wanda ta haskakak sosai a cikin sassan Duniya wanda itace ma'aurata nayi gasa da ita sosai. Download,watch, enjoy and share. DOWNLOAD VIDEO Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Abinda Yasa Nayi Wakar 'Jarumar Mata' ~ Hamisu Breaker

Tun bayan da bidiyon gasar rawar matan aure ya zama ruwan dare gama duniya a arewacin Najeriya da aka yi lokacin bikin sallah, sai hankalin mutane ya koma kan wakar da ta sa suka taka rawar. Wannan waka dai takenta shi ne  'Jarumar Mata'  wadda Hamisu Breaker Dorayi ya rera. Duk da cewa mawakin ya ce ya yi wakar ne a karshen shekarar 2019, kuma ya sake ta a farkon 2020, za a iya cewa dubban mutane ba su san ta ba sai a makon bikin karamar sallah, bayan da wasu  matan aure suka yi yayin yin rawarta . A wata hirar bidiyo kai tsaye da BBC Hausa ta yi da Hamisu Breaker  a shafinta na Instagram , matashin mawakin ya ce wannan gasa da mata suka yi ba karamin farin jini ta kara masa shi da wakar ba. Ya ce: ''Wakar ta yi matukar tashe a lokacin da ta fito amma na yi tunanin ma tashenta ya dan ja baya, kawai kwanan nan sai na ji ta sake karade duniya.'' 'Abin da ya sa na yi wakar' Hakkin mallakar hoto INSTAGRAM/HAMISU_BREAKER_DORAYI Image caption Breaker ...

Essential Keyboard Shortcuts for Visual Studio Code

Microsoft Visual Studio Code debuted only a few years ago, but it has quickly become one of the most popular text editors available. Its combination of a simple user interface with powerful IDE-like features makes it especially popular with programmers, but it’s just as useful for writers and anyone who manipulates text files. Visual Studio Code supports nearly every programming language that exists. If support isn’t built-in, you can add it through the app’s extension browser. VS Code even has native features to support collaborative programming . Plus, it has plenty of keyboard shortcuts to help you navigate the app interface effortlessly. And what’s more, you can discover the most useful VS Code keyboard shortcuts with this cheat sheet! Because of the sheer number of users on Windows, that OS is the main focus of this cheat sheet. Don’t worry if you’re a Mac user though, as all of these keyboard shortcuts work on macOS as well. Simply use the Command key instead of the Ctrl ke...

You Can Now Break YouTube Videos Into Chapters

YouTube creators can now add chapters to videos, making it easier for viewers to navigate them. This is especially useful with longer videos, with the content broken up into smaller chunks. Chapters are entirely optional, but should start appearing on more videos. YouTube started experimenting with chapters in April, and thanks to positive feedback, is now rolling the feature out to all users. Chapters are optional, and won’t be applied by default, but if a YouTuber adds timestamps to a video, YouTube will do the rest. How to Add Chapters to YouTube Videos To add chapters to one of your YouTube videos, simply add timestamps to your description. The first timestamp needs to start at 0.00, a video needs to have at least three timestamps, and each timestamp needs to be at least 10 seconds apart. YouTube will use your timestamps to break the video into chapters. Viewers will then see the chapters at the bottom of the video, with the timeline broken up with black lines in between each ...

Hukuncin Kaciyar Mata A Musulunci

TAMBAYA TA 2753 ******************* Assalamu alaikum malam ina fata kana cikin koshin lafiya Allah yasa haka amin malam Allah ya azurtani da samun ya mace kasancewar abaya duk yayan da nake haifa maza ne kuma ba'a cire musu abun wuya to ita ma mace za'ai iya barinta batare da ancire mata abun fa ake cirewa a gaban su ba? Ina fatan malam zai amsa mini wannan tambaya tawa domin ina fuskanta matsin lamba daga wajan matata amma idan taga abun da kace to zata yarda . AMSA ******* Wa alaikumus salam wa rahmatullahi wa barakatuhu. Shi yiwa mata kaciya, yazo a wasu hadisai cewa Manzon Allah ﷺ yace "Yiwa mata kaciya, girmamawa ce". To amma wasu maluman sun ce kusan dukkan hadisan dake magana akan kaciyar mata din, dha'ifai ne (wato raunana) babu ingantacce daga cikinsu ko daya. (Kamar yadda Shaikh Sayyid Sabiq ya fa'da acikin Fiqhus Sunnah, babin dake magana akan kaciya). Sai dai kuma ai ba'a hana yin aiki da raunanan hadisai ba, musamman acikin abinda...

Abubuwa 12 da ake bukatar ci a lokacin tsananin zafi:

Daga bbchausa.com Yanzu lokaci ne da ake fuskantar tsananin zafin rana a wasu yankuna na Kudu da Hamadar Sahara da suka hada da garuruwan da ke arewacin Najeriya da Jamhuriyyar Nijar. Wannan ya sa muka tuntubi masana harkar lafiyar abinci don su bayar da shawarawari kan irin abubuwan da ya kamata a dinga ci da sha yayin da ake fuskantar tsannain zafin rana. Zafi yana sa gajiyadda kishirwa, yna kuma kona ruwan jiki. Don haka jiki na bukatar abincin sha mai sanyi wanda zai sa a mauatr da ruwan da ke konewa a kuma sami yanayi mai sanyi Jiki kan rasa kusan lita biyu zuwa biyu da rabi na ruwa a duk rana ta hanyar yi gumi da shan numfashi da fitsari da bahaya. Don haka a kalla ana bukatar a sha kofi shida zuwa takwas na ruwa a rana ko sauran abubuwa masu dauke da ruwa a cikinsu. Malama Maijidda Badamasi Shu'aibu Burji wata kwarariya ce kan fannin abinci kuma malama a makarantar sakandaren 'yan mata da ke Darmanawa a Kano, kuma ta bayyana jerin abubuwan da ya kamata a d...

MUSIC : Abdul D One - Matar Kirki

Wannan itace sabuwa wakar abdul d one wanda yayi mai suna " matar kirki" wanda kalma kirki kalma ce da ke nuna cewa ladabi da biyayya da tarbiyya da mutum ya samu. Download, enjoy and share. DOWNLOAD MP3 Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Wasu Daga Cikin Zafaffan Hotunan Sadiq Sani Sadiq Tare Da Iyalinsa

Wannna wasu zafaffan hotunan ne wanda jarumi sadiq sani sadiq tare da iyalinsa nayi wanda suka haskaka sosai a shafukan sada zumunta. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

5 Ways to Watch YouTube Together With Friends for Videos, Music, and Workouts

Circumstances stopping you from meeting up with others? Try some of these best apps to watch YouTube together with friends. All you need is a web browser to enjoy videos, music, and even workout with friends remotely. These websites and apps sync YouTube videos and music for everyone to turn it into a group activity. While the clip is playing, you can video call with friends to see their reactions, or chat in text. So queue up a music playlist together on YouTube, exercise with the best YouTube workout videos, or kick back and watch a movie together on YouTube. 1. Squad (Web, Android, iOS): Watch YouTube Videos in Sync With Friends Squad is one of the best ways to watch YouTube videos with friends online. It enables both video calls and chat while you’re streaming the same video. And it works on phones as well as desktop browsers smoothly, making it one of the few YouTube sync watching apps to do that. You don’t need to sign up to use Squad. Simply create a new room with a uniq...