Skip to main content

Hukuncin Kaciyar Mata A Musulunci



TAMBAYA TA 2753
*******************
Assalamu alaikum malam ina fata kana cikin koshin lafiya Allah yasa haka amin malam Allah ya azurtani da samun ya mace kasancewar abaya duk yayan da nake haifa maza ne kuma ba'a cire musu abun wuya to ita ma mace za'ai iya barinta batare da ancire mata abun fa ake cirewa a gaban su ba? Ina fatan malam zai amsa mini wannan tambaya tawa domin ina fuskanta matsin lamba daga wajan matata amma idan taga abun da kace to zata yarda .

AMSA
*******
Wa alaikumus salam wa rahmatullahi wa barakatuhu.

Shi yiwa mata kaciya, yazo a wasu hadisai cewa Manzon Allah ﷺ yace "Yiwa mata kaciya, girmamawa ce".

To amma wasu maluman sun ce kusan dukkan hadisan dake magana akan kaciyar mata din, dha'ifai ne (wato raunana) babu ingantacce daga cikinsu ko daya. (Kamar yadda Shaikh Sayyid Sabiq ya fa'da acikin Fiqhus Sunnah, babin dake magana akan kaciya). Sai dai kuma ai ba'a hana yin aiki da raunanan hadisai ba, musamman acikin abinda ya shafi riskar wata falala, ko wa'azantarwa.

Don haka ma Maluman fiqhu suka daukeshi amatsayin mustahabbi. Shi kuma kaciyar maza wasu malaman Mazhabin Zahiriyyah sun ce wajibi ne. Amma  Imamu Malik da mafiya yawan Malaman Shafi'iyyah sun ce sunnah ne.

A bangaren likitocin Musulunci kuma, wasu daga cikinsu sun ce lallai yiwa mata kaciya din nan yakan sanya hasken fuska da ni'ima garesu kuma yakan rage musu Qarfin sha'awa alokacin budurci. Wanda kuma wannan din abu ne mai kyawu saboda yakan taimaka wajen kiyaye mutuncinsu.

Hakanan Ibnu Qudamah Almaqdisiy acikin littafinsa "Al Mughnee" ya kawo hujjoji akan sunnancin yin kaciya ga mata, kuma ya dogara da sahihiyar fatawar Imamu Ahmad bn Hanbal akan haka.

Don haka abinda nake gani shine : ka barsu suyi mata kaciyar, amma ka sanya ido sosai akan lamarin. Ka gaya musu suyita sama-sama (kamar yadda Annabi ﷺ ya bada shawara ga wata wanzamiya) sannan suyi amfani da sabuwar reza mai tsafta.

WALLAHU A'ALAM.

DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (29/05/2020).

Comments

Popular posts from this blog

Kaifin basira da magunguna 4 da kwallon kankana ke yi a jikin dan Adam

Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance dandano ke aiki kwarai. A yayin da kankana ta kasance cikin dangin itatuwa da ake kiransu 'ya'yan duma, 'ƙwallayen cikin da sun ƙunshi sunadarai masu tarin alfanu da kuma tasiri wajen inganta lafiyar jikin dan Adam. Sai dai kash da yawan mutane su kan watsar da ƙwallon kankana a sakamakon rashin sanin muhimmancin su wajen inganta lafiyar su. Wadannan ƙwallaye da kankana ta kunsa suna da arzikin sunadarai da suka hadar da fatty acids, proteins, minerals (magnesium, poatssium, manganese, iron, zinc, phosphorus, copper), vitamin B (thiamine, niacin, folate) da kuma calories.  Bincike ya tabbatar da cewa, ana amfani da ƙwallayen kankana a matsayin abinci a yankunan nahiyyar Asia da kuma wasu yankunan daular Larabawa ta Tsakiya inda ake gasa su kuma kwadanta da ganyayya...

64 Best Free WordPress Blog Themes for 2020

Are you looking for a free WordPress blog theme for your website? There are thousands of free blog themes for WordPress, making it hard for beginners to choose between all the different options. The best WordPress themes can be tough to find. Your free theme needs to be reliable and easily customizable. In this article, we have hand-picked some of the best free WordPress blog themes that you can use on your site. Getting Started with WordPress First, you need to make sure that you are using the best blogging platform . Self-hosted WordPress.org is the perfect platform to start your blog because it gives you lots of freedom, flexibility, and control. We have a useful guide on the difference between WordPress.org and WordPress.com . WordPress.org is open source. It comes with support for thousands of free templates (called themes) and extensions (called plugins) that help you grow your blog faster. Take a look at our article on why you should use WordPress to learn more. You can...

The 9 Different Types of NFTs

Jack Dorsey, the creator of Twitter, sold the world's first tweet for $2.9 million; this bit of news is what introduced most people to the world of NFTs (Non-Fungible Tokens). Now all the rage, NFTs are being bought and sold like priceless pieces of art. The NFT market is seemingly swarming with digital Mona Lisas, but the question is: besides tweets and pictures, what other types of NFTs are there in the wild? Let's take a dive into the world of NFTs and find that answer. First Off: What Are NFTs? Digital media can be replicated easily and redistributed; however, try making an honest-to-goodness copy of the Mona Lisa down to the brush strokes and the original paper. Think of NFTs as digital non-replicable pieces of art. These are properties that can not be copied or replaced at all. Sure, the media itself can be copied and posted to a person's social media, but the buyer will retain ownership of the NFT, regardless. Hitting Ctrl + C on an NFT and posting it is the equi...