Skip to main content

Posts

To fah: Dan Ina fitowa A Fim din Kudancin Najeriya Ba Yana Nufin Ni 'yar Iska Bace - Inji jaruma Amal Umar

Matashiyar jaruma Amal Umar ta kasance jarumar da take fina-finan Kannywood kuma tana yin na Nollywood - Jarumar ta kalubalanci masu kallon masu wasan kwaikwayo a matsayin marasa tarbiya, ta ce tarbiya daga gida take - Yawan fina-finan da take fitowa a masana’antar Nollywood sun danganci kalubalen da Arewacin Najeriya ke fuskanta ne Matashiyar jaruma Amal Umar, ita kadai ce jarumar da ke fitowa a fina-finan Kannywoood kuma a lokaci daya take fitowa a fina-finan masna’antar Nollywood. Jarumar matashiyar mai shekaru 20 kacal a duniya, ta kware sosai wajen wasan kwaikwayo. Hakazalika idan tana yaren turanci, dole ne abun ya baka sha’awa. Wannan dalilin ne kuwa ya bata damar samun wajen zama a masana’antar Nollywood . Jarumar ta yi fina-finai na turanci da suka hada da MTV Sugar, Wings of a Dove, Up North da sauransu. Wannan dalilin ne yasa mutane suka dinga cece-kuce a kan jarumar. Saboda dai duk jarumin hausa da ke fitowa a fina-finan masana’antar Nollywood, ana mishi wani ...

Zan Iya Auren Kamaye Ma A Zahiri -Adama

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Zahra’u Saleh wadda akafi sani da Adama matar Kamaye acikin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa ta bayyana cewa a shirye take da ta auri abokin karawarta a wasan kwaikwayon wato Dan’azimi Baba Chediyar ‘Yan Gurasa wanda akafi sani da Kamaye. A yayin wata tattaunawa da Freedom Radio tayi da jarumar a jiya Laraba Adama ta bayyana cewa “shi aure al’amari ne na Allah, kuma idan Allah ya rubuta cewa Kamaye mijina ne to hakika sai na aureshi, kuma ba abin mamaki bane domin kuwa a shirye nake da na aureshi” Jaruma Adama ta kara da cewa ita sam ba mafadaciya bace a zahiri, kawai dai wasa ne aka bata tsarin ta fito a matsayin mafadaciya, a karshe tayi kira ga sauran jaruman masana’antar Kannywood da su taimaka su hada kansu su kaucewa rikice-rikice domin tabbatar da zaman lafiya da cigaba ga jaruman da masana’antar su.

A Matse Nake Da Nayi Aure - Jaruma Saima Muhammad

Ga duk wanda ya san harkar fina-finai ta Kannywood da dadewa, to ya san Saima Mohammed, fitacciyar 'yar wasan fim, amma a shekarun baya-bayan nan jarumar ta bace bat. A wannan hira ta musamman da BBC Hausa, Saima, wacce 'yar asalin kasar Nijar ce, ta yi magana kan yunkurin da take yi na dawowa Kannywood, da dalilin da ya sa ta daina fitowa a dim da kuma dalilin da ya sa aurenta ya mutu. Cikin dalilan da Saima ta fada na barin ta Kannywood har da cewa ta lura harkar fina-finan ba ta samun irin ci gaban da ya kamata duk da dadewar da aka yi, don haka ne ta janye jiki har sai abubuwa sun gyaru. Jarumar ta kuma ce yanzu babban burinta a duniya shi ne ta yi aure, "a matse nake sosai da son yin aure. Ina fatan Allah ya kawo min miji. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Concerning 5G Security Risks You Need to Know About

5G phones and other devices have already begun to appear in stores. And soon the super-fast 5G will become the new standard for cellular technologies. With a 5G connection you’ll be able to stream high-quality video and play online games on your mobile device more easily. However, as with any new technology, 5G comes with certain security concerns. Here we’ll explain some of the security risks of 5G so you can be more informed when you purchase or use 5G devices. 1. Optional Security Features in 5G Concerns about 5G have been around for some time. US Senator Ron Wyden even wrote to the chairman of the Federal Communications Commission (FCC) in November 2019 to discuss some of these worries. A major issue Senator Wyden raised in his letter was that some cybersecurity protections against known vulnerabilities are optional in 5G ( what is 5G? ). This includes features like encryption and authentication. As these are not mandatory, each individual wireless carrier must decide wheth...

How to Transfer Files Between a Virtual Machine Guest and Host PC

Using a virtual machine can improve your productivity considerably. But there’s often a sticking point: copying text or files from the host PC to the guest, or vice-versa. The thing is, it’s not as difficult as it initially seems. Here’s how to transfer files between your VM guest operating system and host PC, using VirtualBox or VMware. How You Can Share Data Between Your Host PC and a Virtual Machine A virtual machine is a software environment that emulates the hardware required to install an operating system (OS). In very general terms, this lets you install an operating system on an existing OS much like an app. Our guide to virtual machines explains this in more detail. You won’t be surprised by the options for sharing data between a host PC an any guest operating system running in a virtual machine. What may surprise you is how tricky they can be to set up. Your options are: Copy and paste USB drive Network share Clearly, each option is best for a specific type of d...

Sheik Mufti Menk Ya Kaiwa Sheik Pantami Ziyarar Ban Girma (Hotuna)

Shahararren Malamin addinin Musulunci Sheikh Mufti Ismail Menk malamin da ya yi sanadin musuluntar da dubbannin Turawa, ya ziyarci Maigirma Ministan sadarwa Dr Isah Ali Ibrahim Pantami har gidansa dake Abuja. Idan Allah Ya kai mu gobe Asabar akwai wa'azozin da manyan Malaman addinin Musulunci za su gabatar a babban dakin taro na Kasa da Kasa dake Abuja cikinsu har da Maigirma Ministan sadarwa da sauran Malamai na kasashen waje Ana gayyatar dukkan al'ummar Musulmin Nigeria da su halarci gurin wa'azin. Allah Ya bamu ikon zuwa. Amin. Daga Datti Assalafiy. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Madallah: Sheikh Minista Pantami ya hana shugaba Buhari gaisawa da mata (Kalli Bidiyo)

A wani sabon salon a hani mummunan aiki, tare da umarni da kyawawan ayyuka, babban malamin addinin musulunci kuma minista a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sheikh Isah Ali Pantami ya yi gwaninta. Shehin malamin, wanda shi ne ministan sadarwa da tattalin arzikin kimiyyar zamani, ya hana shugaban kasa Muhammadu Buhari gaisawa da wata mata ne yayin wata ziyara da shugaban ya kai wani wurin taro. KU KARANTA: Shugaban kasa Buhari zai shilla kasar Equatorial Guinea daga nan zai wuce Daura Cikin wani bidiyo da a yanzu ya karade shafukan yanar gizo an hangi shugaba Buhari ya fito daga cikin motarsa, yayin da manyan jami’an gwamnati suka yi layi ta hannun damansa suna jiran isowarsa domin su tarbeshi. Isowar shugaban kasa keda wuya, sai Malam Pantami ya tare shi, inda ya bashi hannu suka yi musabaha, yayin da sauran jami’an ke tsaye a kan layi, inda bayan Buhari ya baiwa jami’in farko dake kan layin hannu, sai Pantami ya shiga gabansa yak are matar dake ta biyu a layin, sa’an...