Skip to main content

Posts

Ticwatch Pro Review – Sub Rosa Smartwatch

If you clicked this review, you either know what Tickwatch is or you’re simply interested in smartwatches and just want to know everything about the devices that are currently up for grabs. No matter the case, there’s a lot to discover in this review because [spoiler alert] the Ticwatch Pro is quite a capable smartwatch that comes with features you totally didn’t expect at this price point. But let’s take everything one at a time to see what this is all about. First, some context. If you’ve never heard of Ticwatch, here’s a quick rundown of how it came to be. The device is made by a company called Mobvoi and based in China. Originally focused on voice recognition software and AI technology, Mobvoi expanded to hardware that could run on such technology. The company includes all kinds of experts that previously worked for tech giants like Google, Nokia, Yahoo, Tencent, and others. So their products are based on the know-how of engineers that have an impressive exper... ( read more ...

Sabuwar Kungiyar Masu Wa`azi Dauke Da Muggan Makamai Ta Bulla a Jihar Sokkoto

Sabuwar Kungiyar Masu Wa’azi Dauke Da Muggan Makamai Ta Bulla a Jihar Sokkoto Rahotanni daga jihar sokkoto sun nuna cewa wata sabuwar kungiya ta masu ikirarin wa’azin musulunci dauke da miyagun makamai ta bulla a cikin jihar Sakoto daga jamhuriyyar Nijar mai makwabtaka da kasar. Watannin biyu da suka gabata ake zargin ‘ya’yan kungiyar sun soma bula a wasu garuruwa na yankin karamar hukumar Tangaza kamar yadda wani mazaunin yankin ya shaidawa BBC. Mutumin da ya bukaci a sakaya sunansa saboda dalilai na tsaro, ya ce ‘ya’yan kungiyar na bin kauyuka suna karbar zakka daga masu abin hannu, kuma suna yin bulala ga mutanen da suka aikata abubuwan assha da suka saba wa dokokin addinin musulunci. Ya kuma shaida cewa ‘yan kungiyar sun fi mutum 200, kuma cikinsu akwai fulani da turawa da larabawa dauke da rawani da bindigogi. ”Suna bin gida-gida don karba kudade mai rago zai bada naira dari biyu mai kiwon sa kuma zai ba da naira dari biyar” Mutumin ya kuma shaida cewa suna kai yara cikin d...

Atiku Abubakar Ya Ziyarci Ekweremadu

Atiku Abubakar Ya Ziyarci Ekweremadu Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP,Atiku Abubakar ya ziyarci mataimakin shugaban majalisar dattawa,Ike Ekweremadu. A cewar wasu rahotanni Atiku ya ziyarci Ekweremadu domin su fahimci juna kan zabar Peter Obi da ya yi a matsayin mataimakinsa. Tawagar mataimakin shugaban kasar ta ƙunshi, shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, shugaban jam’iyar PDP na kasa, Uche Secondus da kuma Austin Akobundu sakataren tsare-tsaren jam’iyar na kasa. Zaben Peter Obi da Atiku yayi ya haifar da tada jijiyoyin wuya a yankin kudu maso gabas inda wasu masu ruwa da tsaki suka zargi Atiku da rashin tuntubarsu. Gwamnan jihar Ebonyi,David Umahi a baya ya bayyana cewa jagororin PDP a yankin za su haɗu domin tattaunawa kan zabin na Obi amma daga baya ya janye maganar. Duk da cewa mataimakin shugaban majalisar dattawan bai yi magana ba an rawaito cewa ya nuna rashin gamsuwarsa kan rashin saka sunansa a kunshin kwamitin jam’iyar na yakin neman zaben shug...

Hotuna: Mawaki Sadiq Zazzabi Zai Auri Yar Fim Maryam Booth

Shahararren mawakinnan kuma dan tsagin kwankwasiyya wato Sadiq Zazzabi Zai auri shahararriyar yar fim din nan mai suna Maryam Booth. Wannan shanarwa ta fita a shafin sadarwa na instagram wanda maryam booth ta saki da kuma sauran shafuka.

ZARGIN WULAKANTA KUR'ANI A ZAMFARA Kotu Ta Yankewa Tsohon Shugaban Jam'iyyar APC Na Gusau Hukuncin Kisa

Wata babbar kotun musulunci dake garin Gusau na jihar Zamfara ta yanke hukuncin kisa ga tsohon shugaban jam'iyyar APC na Sabongari Gusau, wato Mainasara Yahaya da wani mutum daya bisa laifin wulakanta Alqurani, inda suka yayyaga shi da jefawa cikin bayan gida. Wadanda ake zargin sun aikata wannan laifi ne a shekarar 2017. Yanzu dai abun jira a gani shine Gwamna Abdul-aziz Yari Abubakar ya saka hannu a aiwatar da wannan hukunci. Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

MUSIC : Lilin Baba Ft Umar M Shareef - Tsaya (official Audio)

A yau munzo muku da sabuwar waka lilin baba wanda yayi mata suna "TSAYA" Wanda ya dan jima mawakin yana talata wakar a shafinsa na istagram. Wanda shine ya fitar da ita tare da shida shahararren mawakin harka fina finai kuma sabon jaruma a shirin fina finai wato umar m shareef. Download Music Now

MACE SAI DA GYARA: Abubuwa 12 Wadanda Duk Matar Da Ta Rike Su Za Ta Samu Alkhairi A Rayuwarta Ta aure

1 - Ki Zama Kamar Baiwa Ga Mijinki, Sai Shi Ma Ya Zama Kamar Bawa A Gare Ki. 1 - Kada Ki Nisance Shi; Sai Ya Manta Da ke. 3 - Ki Kiyaye Masa Hancinsa, Jinsa, Da Ganinsa; Kada Ya Shaqi Wani Abu Daga Gare Ki Sai Mai Kamshi, Kada Ya Ji Wani Abu Daga Bakinki Sai Mai Dadi, Kada Ya Ga Wani Abu Daga Gare Ki Sai Mai Kyau. 4 - Ki Kiyaye Masa Lokacin Abincinsa Da Lokacin Baccinsa, Domin Yunwa Tana Hassala Mutum, Kuma Ta Gurbata Masa Bacci Ta Fusata Shi. 5 – Ki Kiyaye Masa Dukiyarsa, Danginsa Da Gidansa, Domin Suna Da Matukar Muhimmanci A Gare Shi. 6 - Ki Guji Yin Farin Ciki Yayin Da Yake Cikin Bacin Rai, Kuma Ki Kiyayi Yin Bakin Ciki, Yayin Da Yake Farin Ciki. 7 - Ki Girmama Shi Matuka; Shi Ma Zai Girmamaki Matuka Fiye Da Yadda Kowa Zai Girmamaki. 8 - Ki Sani Cewa Gwargwadon Yadda Kike Amincewa Da Ra’ayinsa Gwargwadon Tausayawar Da Zai Miki. 9 - Kada Ki Juya Masa Baya Yayin Da Ya Kusanto Gare Ki. 10 - Ki Sani Baza Ki Sami Yadda Kike So Ba Har Sai Kin Zabi Ya...