Babban kamfanin sadarwan dake Nigeria, mallakar kasar South Africa, wato kamfanin "Mobile Telephone Network" ko "MTN" a takaice, ya ware wasu kudade masu yawa domin gabatar da ayyukan raya kasa a unguwannin dake 'kauyuka da kar-kara da biranen Nigeria, MTN sun ce ayyukan zai kasance a cikin unguwanni ne Yadda za kuyi ku samu MTN ta zabi unguwar ku shine: zaku shiga message a wayar ku, ku aika da sakon "MTN" zuwa ga 321, daga nan zasu aiko da sako na biyu a take, zasu ce ka saka cikakken sunan ka, ka sake aikawa 321, za suyi maka tambayoyi tare da bukatar ka shigar da sunan unguwar ku, da wurin da kake so ayi muku wannan aiki. Dayan abubuwa uku ne MTN suka ce za suyi wa dukkan unguwannin da aka zabe su: 1-Solar Power? hasken wutar lantar mai amfani da hasken rana kake so a saka wanda zai rika haska unguwar ku? 2- Aikin samar da ruwan Borehole tuka-tuka/burtsatse kake su ayi a unguwarku? 3- Gina 'dakin kimiyyar computer a makarantar Saka