Skip to main content

Duk Wanda Ya Fitar Da Bidiyon Tsaraici Na, Sai Allah Ya Saka Min, Cewar Safara'u Kwana Casa'in



Daga Salisu Magaji Fandalla'fih

Jarumar finafina Hausa wadda ta fito cikin shirin Kwana Casa'in, wacce aka fi sani da Safarau ta yi Allah wadai ga masu zaginta a kafafen sada zumunta saboda wani bidiyon ta da ya fita aka nuno ta tsirara.

Jarumar ta bayyana hakan ne a wani gajeren bidiyo inda aka nuno jarumar na sharbar kuka tana cewa duk wanda ya tona asirin wani shi ma nasa ba zai rufu ba.

Jarumar ta ce "abin haushi mutane sai su rinka zagin 'ya'yan mutane a soshiyal midiya? Tace ku yi ta yadawa. Duk wanda ya yi min shi ma idan Allah ya yarda kafin ya mutu sai an yi wa 'yar uwarsa".

Ta kuma kara da cewa insha Allah duk wanda ya fitar da wannan bidiyon sai Allah ya saka mata.

Comments

Popular posts from this blog

Kaifin basira da magunguna 4 da kwallon kankana ke yi a jikin dan Adam

Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance dandano ke aiki kwarai. A yayin da kankana ta kasance cikin dangin itatuwa da ake kiransu 'ya'yan duma, 'ƙwallayen cikin da sun ƙunshi sunadarai masu tarin alfanu da kuma tasiri wajen inganta lafiyar jikin dan Adam. Sai dai kash da yawan mutane su kan watsar da ƙwallon kankana a sakamakon rashin sanin muhimmancin su wajen inganta lafiyar su. Wadannan ƙwallaye da kankana ta kunsa suna da arzikin sunadarai da suka hadar da fatty acids, proteins, minerals (magnesium, poatssium, manganese, iron, zinc, phosphorus, copper), vitamin B (thiamine, niacin, folate) da kuma calories.  Bincike ya tabbatar da cewa, ana amfani da ƙwallayen kankana a matsayin abinci a yankunan nahiyyar Asia da kuma wasu yankunan daular Larabawa ta Tsakiya inda ake gasa su kuma kwadanta da ganyayya...

MUSIC : Ali Jita - Mairo Almakura (Giwa)

Wannan wata sabuwa waka ce da ali Jita ya rerawa matar Tanko almakura wanda tayi kyau sosai. Wanda shine munka kawo muku domin saurarenku. DOWNLOAD MP3 Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com