Skip to main content

[Music Album] Aliyu Mai Taza -Da Zuciya Album 2020

Sabon Kundin Wakoki na Aliyu Mai Taza mai suna ” Da Zuciyata ” to kuna ina masoya wakokin aliyu mai taza kuzo domin ku nishadantu da wannan kundin wakokin.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Haidar haidar

– Da zuciyata naga tai zafi kezan kira ki sanya mata ruwan sanyi

– Ko za’abani gida da mota bani fansar dake

– Ko zan karar da dukiyata ni dai a dai bani ke

– Kin iya turo miyar kuka jeki ki kawo da dan ruwan sanyi

GA WAKOKIN:-

1. A Kallo Na Daya:-
DOWNLOAD MP3

2. Bincikena:-
DOWNLOAD MP3

3. Da Safiya:-
DOWNLOAD MP3

4. Da So Na Zama Samu:-
DOWNLOAD MP3

5. Da Zuciyata:-
DOWNLOAD MP3

6. Halacci:-
DOWNLOAD MP3

7. Ke Nake So:-
DOWNLOAD MP3

8. Labari:-
DOWNLOAD MP3

9. Mutuwa Ce:-
DOWNLOAD MP3

10. Tintiben So:-
DOWNLOAD MP3

11. Wacece Zabina:-
DOWNLOAD MP3

12. Zuciya Akwati:-
DOWNLOAD MP3

 

The post [Music Album] Aliyu Mai Taza -Da Zuciya Album 2020 appeared first on ArewaBlog. NG™.

Comments

Popular posts from this blog

Kaifin basira da magunguna 4 da kwallon kankana ke yi a jikin dan Adam

Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance dandano ke aiki kwarai. A yayin da kankana ta kasance cikin dangin itatuwa da ake kiransu 'ya'yan duma, 'ƙwallayen cikin da sun ƙunshi sunadarai masu tarin alfanu da kuma tasiri wajen inganta lafiyar jikin dan Adam. Sai dai kash da yawan mutane su kan watsar da ƙwallon kankana a sakamakon rashin sanin muhimmancin su wajen inganta lafiyar su. Wadannan ƙwallaye da kankana ta kunsa suna da arzikin sunadarai da suka hadar da fatty acids, proteins, minerals (magnesium, poatssium, manganese, iron, zinc, phosphorus, copper), vitamin B (thiamine, niacin, folate) da kuma calories.  Bincike ya tabbatar da cewa, ana amfani da ƙwallayen kankana a matsayin abinci a yankunan nahiyyar Asia da kuma wasu yankunan daular Larabawa ta Tsakiya inda ake gasa su kuma kwadanta da ganyayya...

MUSIC : Ali Jita - Mairo Almakura (Giwa)

Wannan wata sabuwa waka ce da ali Jita ya rerawa matar Tanko almakura wanda tayi kyau sosai. Wanda shine munka kawo muku domin saurarenku. DOWNLOAD MP3 Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com