Skip to main content

Abinda Yasa Ba'a Ganina A Harkar Fim - Aminu saira



Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi

Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano

An samu lokaci mai tsawo ba a ganin fitaccen Darakta Aminu Saira a cikin harkar fim, wannan ta sa ake tambayar ko dai ya hakura da harkar ne gaba daya.

Kasancewar sa jigo a cikin harkar ne ya sa daina ganin na sa a cikin harkar ya zama abin tambaya a wajen muta ne.

Wakilinmu Mukhtar Yakub Ya ji ta bakin Darakta Malam Aminu Saira dangane da rashin ganin na sa, in da ya ba mu amsa da cewar.

"Ba wai rabuwa aka yi da gani na ba, sai dai a ce ba a gani na kamar yadda ake gani na a baya, kuma ita rayuwa, komai canzawa ya ke yi, don haka kada ka zagi zamani, domin ko yaushe idan duniya ta canza, ya kamata ku ma ku canza.

Domin haka yanzu idan ka duba yadda tsarin masana'antar mu ya ke na a bugo plate CD a kawo kasuwa, to gaskiya, kusan duk duniya an daina, an rabu da wannan tsarin, kuma shi kasuwancin nan da a ke yi, ana yi ne don a karu.

To matukar za a yi ta sakin kudi a kasuwa ba ya dawowa, to wata rana durkushewa za a yi gaba daya, kuma idan aka tafi a haka, Su masu tasowa, wanne gata aka yi musu, yadda za su samu masana'antar a yanayi mai kyau?

To gaskiya wannan shi ne dalilin da ya sa mu ka karkata don mu ga wanne hanyoyi ne za a samar domin a dora masana'antar a kan turba, don haka ne ba a gani na, amma dai har yanzu mu na cikin harkar fim ana damawa da mu mun koma wani bangaren ne domin samar wa harkar mafita.

Kuma da zarar komai ya daidaita za mu dawo mu ci gaba da sabon tsarin da za mu dora masana'antar don ta ci gaba, amma dai ba zai yiwu ba a zauna cikin halin da harkar ta ke ciki a yanzu, dole a samar mata da mafita".

Daga karshe ya yi kira ga abokan sana'ar sa da su hada hannu waje guda domin kawo sauyin da masana'antar ta ke bukata.

Hakkin Mallaka, Jaridar Dimokuradiyya

Comments

Popular posts from this blog

The 9 Different Types of NFTs

Jack Dorsey, the creator of Twitter, sold the world's first tweet for $2.9 million; this bit of news is what introduced most people to the world of NFTs (Non-Fungible Tokens). Now all the rage, NFTs are being bought and sold like priceless pieces of art. The NFT market is seemingly swarming with digital Mona Lisas, but the question is: besides tweets and pictures, what other types of NFTs are there in the wild? Let's take a dive into the world of NFTs and find that answer. First Off: What Are NFTs? Digital media can be replicated easily and redistributed; however, try making an honest-to-goodness copy of the Mona Lisa down to the brush strokes and the original paper. Think of NFTs as digital non-replicable pieces of art. These are properties that can not be copied or replaced at all. Sure, the media itself can be copied and posted to a person's social media, but the buyer will retain ownership of the NFT, regardless. Hitting Ctrl + C on an NFT and posting it is the equi...

64 Best Free WordPress Blog Themes for 2020

Are you looking for a free WordPress blog theme for your website? There are thousands of free blog themes for WordPress, making it hard for beginners to choose between all the different options. The best WordPress themes can be tough to find. Your free theme needs to be reliable and easily customizable. In this article, we have hand-picked some of the best free WordPress blog themes that you can use on your site. Getting Started with WordPress First, you need to make sure that you are using the best blogging platform . Self-hosted WordPress.org is the perfect platform to start your blog because it gives you lots of freedom, flexibility, and control. We have a useful guide on the difference between WordPress.org and WordPress.com . WordPress.org is open source. It comes with support for thousands of free templates (called themes) and extensions (called plugins) that help you grow your blog faster. Take a look at our article on why you should use WordPress to learn more. You can...

The 7 Best Wired Headphones

Premium pick Sony WH1000XM4/B Over-Ear Headphones See On Amazon Brand Sony Battery Life 30 hours Material Synthetic leather Editors choice PeohZarr On-Ear Headphones See On Amazon Brand PeohZarr Material Synthetic leather Bluetooth No Best value Vogek On-Ear Headphones See On Amazon Brand Vogek Material Protein leather Bluetooth No Grado SR80e Prestige See On Amazon Brand Grado Battery Life N/A Material Leather Sony MDR-XB50AP Extra Bass See On Amazon Brand Sony Bluetooth No Additional Tips Yes Summary List 9.20 /10 1. Premium pick: Sony WH1000XM4/B Over-Ear Headphones 9.00 /10 2. Editors choice: PeohZarr On-Ear Headphones 9.00 /10 3. Best value: Vogek On-Ear Headphones 9.00 /10 4. Grado SR80e Prestige 9.00 /10 5. Sony MDR-XB50AP Extra Bass 8.60 /10 6. Panasonic ErgoFit 9.20 /10 7. Apple Ear...