Skip to main content

Tirkashi: Kayi mini aure ko na shiga karuwanci - Abinda wata budurwa ta gayawa mahaifinta

Babbar matsalace yarinya budurwa ta bukaci mahaifinta yayi mata aure yaki yarda

- Ana samun iyaye wadanda suke da tsattsauran ra'ayi, suce dole sai 'ya'yansu sunyi karatun boko kafin suyi musu aure

- Yanzu wani zamani ne da muke ciki da ba wuya halayen yara ya gurbace, musamman 'ya'ya mata

Akwai babbar matsala ga halayen 'yan mata wadanda suka nemi iyayensu suyi musu aure suka ki. 'Yan mata masu yawan gaske suna shiga harkar karuwanci, shaye-shaye, idan har suka bukaci aure iyayensu suka ki yi musu.

A lokuta da dama 'yan mata na bukatar aure sai iyayensu suki amincewa saboda suna so suyi karatu, ko kuma ta kawo wanda basu so, kuma wani dalili nasu.



Akwai wata yarinya da ta bukaci mahaifinta yayi mata aure, har ta kawo mishi saurayin da take so, amma uban yarinyar yaki yarda, a karshe yarinyar ta rubuta masa wata wasika, inda take cewa: "Na tafi idan ka zo lahira Allah zai yi mana hisabi."  Kawai sai ta hau saman bene ta fado ta mutu a take a gurin.

Haka ita ma wata budurwa ta samu mahaifinta akan tana son yayi mata aure ko kuma ta shiga duniya.

Iyaye na da babban kalubale a gaban su, idan aka yi la'akari da irin abubuwan da ke faruwa a wannan lokacin, akan yadda yara ke lalacewa, da kuma wannan sabon bala'in da ya fito na yanzu, wanda haka kawai za a iske mutum ya kashe kanshi.

Comments

Popular posts from this blog

The 9 Different Types of NFTs

Jack Dorsey, the creator of Twitter, sold the world's first tweet for $2.9 million; this bit of news is what introduced most people to the world of NFTs (Non-Fungible Tokens). Now all the rage, NFTs are being bought and sold like priceless pieces of art. The NFT market is seemingly swarming with digital Mona Lisas, but the question is: besides tweets and pictures, what other types of NFTs are there in the wild? Let's take a dive into the world of NFTs and find that answer. First Off: What Are NFTs? Digital media can be replicated easily and redistributed; however, try making an honest-to-goodness copy of the Mona Lisa down to the brush strokes and the original paper. Think of NFTs as digital non-replicable pieces of art. These are properties that can not be copied or replaced at all. Sure, the media itself can be copied and posted to a person's social media, but the buyer will retain ownership of the NFT, regardless. Hitting Ctrl + C on an NFT and posting it is the equi...

64 Best Free WordPress Blog Themes for 2020

Are you looking for a free WordPress blog theme for your website? There are thousands of free blog themes for WordPress, making it hard for beginners to choose between all the different options. The best WordPress themes can be tough to find. Your free theme needs to be reliable and easily customizable. In this article, we have hand-picked some of the best free WordPress blog themes that you can use on your site. Getting Started with WordPress First, you need to make sure that you are using the best blogging platform . Self-hosted WordPress.org is the perfect platform to start your blog because it gives you lots of freedom, flexibility, and control. We have a useful guide on the difference between WordPress.org and WordPress.com . WordPress.org is open source. It comes with support for thousands of free templates (called themes) and extensions (called plugins) that help you grow your blog faster. Take a look at our article on why you should use WordPress to learn more. You can...

Kaifin basira da magunguna 4 da kwallon kankana ke yi a jikin dan Adam

Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance dandano ke aiki kwarai. A yayin da kankana ta kasance cikin dangin itatuwa da ake kiransu 'ya'yan duma, 'ƙwallayen cikin da sun ƙunshi sunadarai masu tarin alfanu da kuma tasiri wajen inganta lafiyar jikin dan Adam. Sai dai kash da yawan mutane su kan watsar da ƙwallon kankana a sakamakon rashin sanin muhimmancin su wajen inganta lafiyar su. Wadannan ƙwallaye da kankana ta kunsa suna da arzikin sunadarai da suka hadar da fatty acids, proteins, minerals (magnesium, poatssium, manganese, iron, zinc, phosphorus, copper), vitamin B (thiamine, niacin, folate) da kuma calories.  Bincike ya tabbatar da cewa, ana amfani da ƙwallayen kankana a matsayin abinci a yankunan nahiyyar Asia da kuma wasu yankunan daular Larabawa ta Tsakiya inda ake gasa su kuma kwadanta da ganyayya...