
Acikin Kalamanta Tace Ina Matasa Matasa Sun Kasa Kayarda Tsoho Jamuje Gugan Karfe Na Goggo Dodon Tsula Majinginar Talakawa…
Fatima Ta Sake Cewa Yakamata Ka Cire Kalmar Engr Nan Da Kake Anfani Da Itaba…
Ko Babansa Ya Fadama Jama’a Cewa Ku Zabi Ganduje Domin Babanka Yasan Kokai Waye Tsula Kenan….
Kuna Ganin Ya Dace Diyar Gwamna Mai Aure Ta Shigo Rigimar Siyasa Haka?

Comments
Post a Comment