
Daga Dr. Zakir Naik.
1- Wannan ba Shekarar Mu ba ce.. Mu Musulmi ne.. Murnar Me?
2- Tsufa Muke Yi .. Murnar Me?
3- Kusantar Mutuwa Muke.. Murnar Me?
4- Mun Kasance Masu Yawan Zunubai.. Murnar Me?
5- Kafirai Na Kashe Miliyoyin Musulmi a Afghanistan, Iraki, Siriya, Somaliya, Kashmir da sauran su… Murnar Me?
6- Ban Iya Tabuka Komai Ba.. Murnar Me?
Yi Amfani Da Kwakwalwarka Ka Rayu A Matsayin Musulmi.
Comments
Post a Comment