
Sabuwar wakar Umar M Shareef Tare Da Babban Abokinsa Lilin Baba mai suna ” Tsaya (Stop)” wannan wakar sunyita ne domin nishadatar daku masoya na koda yaushe, gida da waja. Producer By Don Adah Ujah, Nothen East Record.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yan mata zo muyi soyayya
– Duk abinda kikeso na shirya
– Zo muje umaracin soyayya
– Kin daina hawaye
– Ki fadawa kawaye
– Zakiga gata ranar aurenki
– Alkawari nai sai kin hau doki
Comments
Post a Comment