Skip to main content

Posts

Na fiso na fito a matsayin fitsararriya a film -Maryam Yahaya

Fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya ta bayyana cewa fison ta taka rawa a film a matsayin fitsararriya, Maryam Yahaya ta bayyana hakanne acikin tattaunawarta da shirin Taurarunmu na tashar Freedom Radio a daren jiya Alhamis, sai dai tace a zahiri ita ba fitsararriyar bace, tana son hakanne saboda yadda ta fahimci masoyanta suna son ganin ta taka irin wannan rawar. A hirar ta jiya dai jarumar ta tattauna batutuwa da dama musamman irin rawar da ta taka a film din SARINA, ta kuma yi fatan alkhairi ga daukacin masoyanta.

Next Level or Next Cable ? budaddiyar Wasika Zuwa Ga Mai Girma Shugaban Kasar Nigeria - Ty Shaba

A yau shafin Hausaloaded blog munzo muku da wani labari da jarumi Ty shaba ya walafa a shafinsa na Instagram ga jawabinsa. " Next level or Next cable? BUDADDIYAR WASIKA: Zuwa ga Mai girma shugaban kasar Nigeria  @MBuhari Muhammadu Buhari. @muhammadubuhari  Anyi zabe lafia, Allah ya baka nassara a karo na biyu, muna tayaka murna kwarai da gaske duba da irin jajircewar da abokan sana’ata Yan FIM kannywood sukayi wurin tallata manufar ka.  Hakika sunyi kokari wurin yada manufarka duk da cewa gwamnatinka bata tsinana masu ko nace mana komai ba a cikin hanyar sana’ar FIM a zahiri. Ba ina nufin samun kudin da daidaikun masu shirya fina finai sukayi a iya bakin aljihunsu ba,  amma ina nufin a masana’antar film baki Daya. Mai girma shugaban kasar Nigeria Yan FIM suna bukatar agaji wurin inganta sana’arsu da samun sanin makamar aiki ta yadda zasu samu kwarewa ta hanyar samar da fina finai na ilimin dabbaka al’ada, Zamantakewa, kaucewa ayyukan ta’adda da shaye shayen m...

Nafi So Na Fito A Matsayin Fitsararriya A Film -Maryam Yahaya

Na fiso na fito a matsayin fitsararriya a film -Maryam Yahaya Fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya ta bayyana cewa fison ta taka rawa a film a matsayin fitsararriya, Maryam Yahaya ta bayyana hakanne acikin tattaunawarta da shirin Taurarunmu na tashar Freedom Radio a daren jiya Alhamis, sai dai tace a zahiri ita ba fitsararriyar bace, tana son hakanne saboda yadda ta fahimci masoyanta suna son ganin ta taka irin wannan rawar. A hirar ta jiya dai jarumar ta tattauna batutuwa da dama musamman irin rawar da ta taka a film din SARINA, ta kuma yi fatan alkhairi ga daukacin masoyanta.  

SmartTaskbar for Windows 10 Review

There’s not much you can customize about the Windows taskbar, and I think that most early Windows 10 adopters agree with me that this feature hasn’t improved too much since the first version rolled out in preview stage in October 2014. The Windows 10 taskbar, however, remains a key feature of the operating system, so for anything than basic functionality, the only option is to look in the third-party app ecosystem. One of the software solutions that come in handy as far as enhancing the taskbar goes is SmartTaskbar, a Windows 10 application that’s available in the Microsoft Store and which anyone can install for free. NOTE : This app comes with a free license, but you can buy it as a donation. If you don’t want to spend any cent, however, you can continue using it for as long as you want. There’s not much you’ll get after installing SmartTaskbar, albeit its purpose is pretty simple: hide the taskbar when you run an app in the maximized mode and re... ( read more )

How to Enable Tracking Prevention in Chromium Microsoft Edge

The latest Canary version of Chromium-based Microsoft Edge introduces new privacy controls that allow users to block trackers, a feature that already exists in most modern browsers, including Mozilla Firefox. This feature is projected to be part of the final version of Edge, but Microsoft released it so early in order to collect feedback from the first testers and further refine the blockers before the work on the browser is complete. What you should know, however, is that the tracking prevention isn’t yet enabled by default in Microsoft Edge Canary, so you need to activate it from a dedicated experimental flag in the browser. But first of all, let’s see what a tracking blocker does. Here’s the explanation offered by Microsoft for this new feature: “Tracking prevention is designed to protect you from being tracked by websites that you aren’t accessing directly. Whenever a website is visited, trackers from other sites may save information in the browser using cook... ( read more...

Sojojin sun lallasa masu zanga-zanga da dorina a Jihar Barno

A Safiyar Alhamis ne ‘yan gudun hijiran dake samun mafaka a sansanin dake titin Gubio a garin Maiduguri jihar Barno suka fito tituna domin yin zanga-zanga da nuna damuwar su game da tsananin yunwa da suke fama da shi a sansanin. A daidai suna tattaki a titin da ya biyo dasu barikin sojoji dake Maimalari. Suna isa wannan wuri sai sojojin suka han su wucewa suka fatattake su. Da masu zanga-zangar suka matsa sai sun bi ta gaban wannan bariki sai sojoji suka tsiki iatatuwa da dorina suka rika jibgan su suna kora su. Wani mazaunin sansanin Modu Muhammed ya bayyana wa manema labarai cewa watan su biyu rabon da ma’aikatan sansanin su garzayo su bamu abinci. “ Dama wata kungiya mai zaman kanta ne ke zuwa sansanin tana raba mana abinci amma hankalin kowa ya tashi a lokacin da kungiyar ta sanar cewa daga yanzu ba za ta sake zuwa sansanin ba saboda ta kammala rabon abinci da take da shi. Bayanai sun nuna cewa mazauna sansanin ‘yan gudun hijira a jihar sun dade suna kukan yunwan da ma’aikata...